tag:blogger.com,1999:blog-65383717643856955502024-02-19T17:22:50.384-08:00Na Zaune .......Na kirkiri wannan dandali domin gabatar da labarai da hotuna game da tafiye-tafiyena wadda bahaushe yake cewa mabudin ilimi. Zan dauki salon rubutu irin na Malam Abubakar Imam a littafinsa na Tafiya Mabudin Ilimi wanda ya wallafa domin kawo labarin tafiyar su zuwa kasar Ingila. Ni kuma zan kawo nawa labarin na tafiya zuwa kasar Malesiya dake kudancin yankin Asiya.MurtalaKazaurehttp://www.blogger.com/profile/08461318946156844891noreply@blogger.comBlogger1125tag:blogger.com,1999:blog-6538371764385695550.post-15632797673836070162014-05-08T09:43:00.002-07:002014-05-08T09:43:39.176-07:00Jirgin Sama Ikon AllahBaka mamakin yadda idan ka jefa dutse sama komai kankantasa sai kaga ya dawo kasa, amma in ka daga kan ka sama sai ka hango wani katon Jirgi amma bai fado ba? Wannan shine tunani na farko daya fado raina a lokacin da aka bada sanarwar cewar dukkan fasijojin Egypt Air wanda zai tashi daga Kano zuwa Cairo su kasance cikin shiri domin jirgin zai tashi da karfe 12:10 na safiyar ranar Lahadi 2/2/2013.

MurtalaKazaurehttp://www.blogger.com/profile/08461318946156844891noreply@blogger.com0